Kundin Tarihi Part 1

Kundin Tarihi Part 1 Free App

Rated 4.50/5 (272) —  Free Android application by KareemTKB

Advertisements

About Kundin Tarihi Part 1

Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.

Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.

Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.

Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima!!

How to Download / Install

Download and install Kundin Tarihi Part 1 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 10,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev391844.app444084, download Kundin Tarihi Part 1.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.3.3+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Kundin Tarihi Part 1 reached 10 000 - 50 000 downloads

What are users saying about Kundin Tarihi Part 1

K70%
by K####:

Allah yakara daukaka musulunci akan kafirci, Allah yasakawa Malam da gidan Aljannah.

K70%
by K####:

Very nice

W70%
by W####:

Finders in the couse of Allah, may Allah subhanahu wata, ala guide the finder's.

S70%
by S####:

Allah yasaka da mafificin Alkhairi ,.

T70%
by T####:

Makes findings easy

K70%
by K####:

May Almighty GOD reward you with Al-jannattul firdausi. Ameen.

K70%
by K####:

Allah ya saka

K70%
by K####:

Jazakumullah khaire

K70%
by K####:

I love it

A70%
by A####:

I'm proud of this innovative which is helpful to our youth most especially. Keep up creating so we keep up given you 5*****

K70%
by K####:

Jazakumu Allah bil khair. Completely offline after downloads

K70%
by K####:

Allah ya karo cigaba ya karamana imani yasamudace from n muso annabi

K70%
by K####:

Allah ya sakawa masu wannan aikin da alheri...mungode

K70%
by K####:

Alhamdu lillah

Q70%
by Q####:

May Almighty Allah reward you with jannatul firdaussi

K70%
by K####:

Muna matukar jin dadi da irin wannan aikin Alkhairi.ALLAH yasakawa da wandanda Suke bada gudummawa wajen gudanarwa.

K70%
by K####:

Godiya cikin fanteka Allah yakara suttura duniya da lahira

K70%
by K####:

Allah ya saka da alhairi domin yana fadakarwa

K70%
by K####:

Maashaa Allah! I'm very glad for having this app. Allahumma ja'alahaa fee hasnaatiheem.

K70%
by K####:

May Allah SWT accept it as sadaqatujjariyah ameen

P70%
by P####:

Yea Allah please Help me in life

K70%
by K####:

Harshen Hausa Yazama Gagagrabadau

K70%
by K####:

Allah ya saka

K70%
by K####:

Allah ya saka

W70%
by W####:

Allah saka da.alkhairi

K70%
by K####:

ممتاز ، Verry Excellent Apps

I70%
by I####:

Is very nice

K70%
by K####:

Great

K70%
by K####:

Nice

K70%
by K####:

Nice

D70%
by D####:

this applicatn is wonderful.Allah sakawa wanda ya kirkiro shi da aljannatul firdause...Allah ya kuma bashi ikon cigaba da qirkiro applicatns na addini...

C70%
by C####:

Godiya muke Allah ya saka da alkhairi dan Allah ataimaka mana da diwani sheikh Ibrahim nyans

K70%
by K####:

Allah saka da alheri. Allah kara daukaka da basira da kwazo akan irin wannan harka.

K70%
by K####:

Alhamdulillah mun gode da wannan damar

K70%
by K####:

its very helpful more especially to students who study history in islam. We love it

K70%
by K####:

Allah ya biya Ka da gidan aljanna

D70%
by D####:

Alajiji

R70%
by R####:

Godiyah muke malam Allah yakara lfy

K70%
by K####:

May Almighty Allah pay you ,and us Amin.

K70%
by K####:

Masha Allahu, jazakallahu bi khairan


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.55
272 users

5

4

3

2

1