Littafin Magana Jarice Na 2

Littafin Magana Jarice Na 2 Free App

Rated 4.36/5 (25) —  Free Android application by AsmaTech

Advertisements

About Littafin Magana Jarice Na 2

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da dama yayin rayuwarka, wadanda suka hada dashi wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Wannan shine Littafi Na biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma wannan littafi Offline ne, wato baya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

How to Download / Install

Download and install Littafin Magana Jarice Na 2 version 1.0.0.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev491197.app657364, download Littafin Magana Jarice Na 2.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

What are users saying about Littafin Magana Jarice Na 2

E70%
by E####:

Aiki yayi kyau, domin raya al'adar Hausa da kuma rage dogaro ga ababan zamani na al'adun wadansu da suka cakuda da Hausa. Jinjina ga masu wannan hwabbasa. Muna jiran littafi na uku.

R70%
by R####:

I think it's not about the app but the book there is so many spelling mistakes and incomplete sentence. Please try as much as possible to correct them so that readers will enjoy reading.

R70%
by R####:

You have done a well job. All you need to take care is the misspellings and typo-errors

L70%
by L####:

Naji dadin ganin irin wannan man-haja a harshen Hausa musanman dai kasancewar ta littafin Hausa, muna jiran ganin wasu bugun daga gareku. Fatan Allah ya taimaka.

L70%
by L####:

Alhamdulillah, Yaushe za'a saki Na 3 da kuma sauran littattafan Hausa irinsu shaihu Umar, Jiki magayi, Ruwan Bagaja, da dai sauransu??

R70%
by R####:

Allah ya saka muna jiran na uku

E70%
by E####:

Kun cancanci yabo. Mununa jiran littafi Na uku.

L70%
by L####:

Da kyau. Amma a sa zooming

R70%
by R####:

Dakyau, wannan aiki yayi kyau kuma ya burge ni, Allaah Ya Kara Basira

M70%
by M####:

Bashakka wanna hanyar ilmantar wace da raya al'adar ba hau she.

T70%
by T####:

Oh God what is surprise ..... Gaskiya wannan aiki yayi wlh ... Allah ya taimaka amin X .......

Y70%
by Y####:

Nice and interesting.

Y70%
by Y####:

Thanks

R70%
by R####:

Really enjoyed

R70%
by R####:

Good


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.45
25 users

5

4

3

2

1