Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar

Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar Free App

Rated 0.00/5 (0) —  Free Android application by ZaidHBB

Advertisements

About Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Never Miss An Update!

Follow Android Blip on Facebook / Google+


How to Download / Install

Download and install Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar version 1.0 on your Android device!
Downloaded 5+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev492494.app745550, download Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

App History & Updates

What's Changed
Enjoy the first release.

Oh snap! No comments are available for Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
0.05
0 users

5

4

3

2

1