Dr.Gadon Kaya Huduba

Dr.Gadon Kaya Huduba Free App

Rated 5.00/5 (1) —  Free Android application by doctor kiyawa

Advertisements

About Dr.Gadon Kaya Huduba

Assalama alaikum.....wannan application mai suna "dr.abdullahi usman gadon kaya Khuduba" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application yana dauke da ,khuduboni masu muhimmanci wadda malam yagabatar....

Dr. Abdul;lahi usman gadon kaya malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..

malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.

dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode

How to Download / Install

Download and install Dr.Gadon Kaya Huduba version 1.0 on your Android device!
Downloaded 100+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev633680.app634210, download Dr.Gadon Kaya Huduba.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.3.3+
For everyone
Android app

What are users saying about Dr.Gadon Kaya Huduba

C70%
by C####:

Its helping considering the life we are now of too much commitments it help us students


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
5.05
1 users

5

4

3

2

1