Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar

Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar Free App

Rated 0.00/5 (0) —  Free Android application by SunshineKTN

Advertisements

About Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar

Wannan application na dauke da lecture da Marigayi Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye akan waye ya kashe Sheikh Jafa'ar (Jafar) Mahmoud Adam. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria. Muna adduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

A cikin wannna Application in an duba app din yana magana ne akan wadanda ake tunanin su suka kashe Sheikh Jafa'ar (Jafar) Mahmoud Adam (Rahimahullah). Akwai wasu Manyan lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar :

Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani Mace Ta Gari Mp3.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karen bana da sauran su Mp3 .


Bayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Audio mp3 za iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (sunshineKTN) a play store, wasu daga cikin karatuttukan sune kamar haka:

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Bin Usman kano

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Al Hussary Quran offline

Khalifa At tunaiji Audio Quran Offline & Online

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Da kuma sauran lectures na English ga manyan malamai na duniya kamar su:

Mufti Ismail Menk - Lectures
Shady Al-Suleiman -Lectures Mp3
Ustadha Taimiyyah Zubair
Nouman Ali Khan - Lectures
Da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp,twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Brief history about Sheikh Albani Zaria

The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.

Do you need more islamic application?
Just go to your google play store and search "sunshineKTN" you will see all our application..
I will be so grateful if you download it and give it 5 star in addition when you share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via mansunshine60@gmail.com
Thank you and wish you happy listening

How to Download / Install

Download and install Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar version 1.0 on your Android device!
Downloaded 5+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev653868.app661493, download Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app


Oh snap! No comments are available for Albani-Wa Yakashe Sheikh Jafar at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
0.05
0 users

5

4

3

2

1