Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah

Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah Free App

Rated 0.00/5 (0) —  Free Android application by SunshineKTN

Advertisements

About Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah

Wannan application na dauke da lectures bayani akan Rayuwar Sayyadini Mu'awuyah (AS), wanda Yan Shia ke zagi suke ciwa mutunci, wanda shahararen malamin musuluncin nan wato Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi magana ga fallarsa sayyadina Mu'awuyah (AS) ya kuma yi tsokaci akan tarihinsa, Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (sunshineKTN) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe

Takai cecen tarihin Sheikh Dr sani umar rijiyar lemo

His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July, 1970 in Makkah, Saudi Arabia .Sheikh Dr sani umar rijiyar lemo grew up in Yan Mata in the ancient city of Kano,Nigeria.
He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano
(1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), Sheikh Dr sani umar rijiyar lemo then proceeded to Government Arabic Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989. Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University, Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic Studies,1994 he proceeded for his M.A.in Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade Due to his thirst for deeper knowledge and research, Sheikh Muhammad continued with his Ph.D In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class upper

Sheikh Dr sani umar rijiyar lemo was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari, Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal. Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh).
Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat),Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif (Musdalahul hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan Almudairi (Fiqh).

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Al Hussary Quran offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Da kuma sauran lectures na English ga manyan malamai na duniya kamar su:

Mufti Ismail Menk - Lectures
Shady Al-Suleiman -Lectures Mp3
Ustadha Taimiyyah Zubair
Nouman Ali Khan - Lectures
Da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannan app a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

How to Download / Install

Download and install Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev653868.app661547, download Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app


Oh snap! No comments are available for Dr Sani Umar-Rayuwar Mu'awuyah at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
0.05
0 users

5

4

3

2

1