Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3

Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3 Free App

Rated 0.00/5 (0) —  Free Android application by AdamsDUT

Advertisements

About Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3

Wannan Application yana dauke da karatun Qurani juz Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman.
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais ,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai duba Adamsdut app cikin wannnan gida.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki .
Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman juz amma baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3
Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3
Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3
Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3
Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3 offline
Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3
sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation

How to Download / Install

Download and install Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3 version 1.0 on your Android device!
Downloaded N/A times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev653890.app644331, download Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app


Oh snap! No comments are available for Ahmad Sulaiman Juz Amma mp3 at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
0.05
0 users

5

4

3

2

1