Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3

Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3 Free App

Rated 4.43/5 (7) —  Free Android application by rrnapps

Advertisements

About Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Complete Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3 offline voice of Muhammad Umar kaigama. Just download and start listening to the app even when offline.
******************************************************

Wannan application na dauke da shahararen littafin nan wanda yake kunshe da labarai masu ban sha'wa da annashuwa wato Magana Jari ce Ta Biyu 2 shine aka yi shi zuwa Audio mp3 wato akayi recording nasa domin samun sauki daga yin karatu ga wadan da ke sha'awan karatan magana jari ce amma basu da lokacin da zasu zauna su karanta. shine akayi shi zuwa application domin saurara a duk inda kake kuma a kowanne lokaci in dai har kayi downloading na application din a wayan ka.
Muna aduar Allah ya jikan mai wannan littafi wato Dr Abubakar imam, yasa aljanna ce makomar sa, domin malam yayi koakari wajen rubuta littafi wanda ke cike da ma'anoni da kuma darasi .
Don Allah idan har kaji dadin wannan littafi to a taimaka ayi rating din sa domin yayi sama domin wanda da ke da sha'war jin littafin magana jari ce mp3 in suna neman sa su same shi cikin sauki.
Insha Allah sauran cigaban littafin na uku wato magana jari part (3) mp3 da na daya duka suna kan hanya.

Bayan Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3 za iya samun wasu Audio na littafan hausa da kuma karatuttukan manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store, Audio na Littafan sune kamar haka:

-Ruwan Bagaja & Iliya Dan Maikarfi Audio Mp3
-Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3
-Tana Tare Dani - Audio Mp3
-Littafin Halin Rayuwa - Mp3
-WATA KUSAN AUDIO MP3
-Jinin Sarauta Audio Mp3
-Bakuwar Fuska - Audio Mp3
-BAGIDAJIYA - AUDIO MP3
-Mazan Jiya - Audio Mp3
-Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3
-Kundin Tsasuba Audio Mp3
da dai sauransu

iliya dan mai karfi
ruwan bagaja
kudin tsatsuba
mazan jiya da dai sauran su.

Akwai kuma wasu littatan na hausa kamar irin su iliya dan mai karfi mp3, ruwan bagaja a cikin wannnan manhaja idan aka duba.


Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdulbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Takai cecen tarihin Dr Abubakar imam da harshen turanci

Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria.[1] For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.

He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually accentuated by the vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed with his literary style of wit and imaginative prose. In The Year 1939, together with Robert East and a few others, they started the Gaskiya corporation, a publishing house, which became a successful venture and created a platform for many northern intellectuals. The exposure of many premier writers in Northern Nigeria to the political process influenced Imam to join politics. In 1952, with the formation of the Northern People's Congress, together with Umaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrative nucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after a visit to London.


*******************************************
If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other people that are looking for Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3 can find it easily.

Never Miss An Update!

Follow Android Blip on Facebook / Google+


How to Download / Install

Download and install Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev658544.app668701, download Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

What are users saying about Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3

K70%
by K####:

Allah kara fasaha

H70%
by H####:

It's nice

N70%
by N####:

This is the best app for story telling

E70%
by E####:

Surprise surprise......???????????? Gaskiya naji da'din wannan Application din , Allah ya 'kara basira amin X

C70%
by C####:

Mashaa Allah, aikin ku yayi kyau, Allah ya taimaka


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.45
7 users

5

4

3

2

1