FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Free App

Rated 3.00/5 (1) —  Free Android application by ABUBAKAR SADIK SALIHU

About FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

How to Download / Install

Download and install FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Not rated
Android package: com.sadiksalihu.fassararlittafinkawaaidi, download FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
3.0+
n/a
Not
rated
Android app


Oh snap! No comments are available for FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
3.05
1 users

5

4

3

2

1