LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA Free App

Rated 4.42/5 (43) —  Free Android application by ABUBAKAR SADIK SALIHU

Advertisements

About LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

How to Download / Install

Download and install LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA version 1.0 on your Android device!
Downloaded 5,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.sadiksalihu.littafinhisnulmuslim, download LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.2+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA reached 5 000 - 10 000 downloads

What are users saying about LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Z70%
by Z####:

Gaskiya app din nan nada kyau matuka...Allah ya saka wa wayanda sukayi app dinnan da alheri

H70%
by H####:

The App is really good. May Allah reward the developers

Z70%
by Z####:

Very well and good app

Z70%
by Z####:

Jazakumullahu khairan.

Z70%
by Z####:

Alhamdulillah

Z70%
by Z####:

I liked it

Z70%
by Z####:

Shukuranlakum,Allah yasaka da alkhairi.

C70%
by C####:

MashaAllah


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.45
43 users

5

4

3

2

1