SALLAH

SALLAH Free App

Rated 4.50/5 (14) —  Free Android application by ABUBAKAR SADIK SALIHU

Advertisements

About SALLAH

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kuma sallah a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

How to Download / Install

Download and install SALLAH version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.sadiksalihu.sallah, download SALLAH.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.2+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  SALLAH reached 1 000 - 5 000 downloads

What are users saying about SALLAH

I70%
by I####:

Allah ya sakamaka da alheri kuma allah ya baka ikon bukasa shi fiye da haka Dan uwa

E70%
by E####:

Allah yabashi Karin ilmi mai wannan fassarar

Z70%
by Z####:

Mashaa Allah

S70%
by S####:

Allah ya sakama da rahama


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.55
14 users

5

4

3

2

1