Littafin Ruwan Bagaja

Littafin Ruwan Bagaja Free App

Rated 5.00/5 (5) —  Free Android application by Albayyinah

Advertisements

About Littafin Ruwan Bagaja

Assalamu alaikum,

Littafin Ruwan Bagaja wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam

Wannan manhajja ce sabuwa domin kawo muku cikakken littafin ruwan bagaja ga masu sha'awar karanta littafin.

A cikin wannan littafi zaku samu abubuwa kamar haka:

☆ ABUBUWAN DAKE CIKI

☆ BABI NA DAYA: Alhaji Ya Tafi Neman Ruwan Bagaja

☆ BABI NA BIYU: Alhaji Da Malam Zurke A Kurkuku

☆ BABI NA UKU: Zaman Alhaji A 'Dandago Da Labarinsa

☆ BABI NA HUDU: Alhaji Yayi Haukan Karya

☆ BABI NA BIYAR: Haduwarsu Da Malam Zurke. Zurke Ya Korewa Kashin Alhaji Kuda

☆ BABI NA SHIDA: 'Barayi Sun Dami Alhaji

☆ BABI NA BAKWAI: Tuban Alhaji Da Zurke. Alhaji Ya Kashe Wansa

☆ BABI NA TAKWAS: Bukatar Alhaji Ta Biya. Komowarsa Gida

Ruwan Bagaja na turanci na nan tafe in shaa Allahu. Ku duba cikin manhajjojinmu domin samunsa.

Akwai littattafan Hausa masu zuwa in shaa Allahu, kamarsu:

Littafin Shaihu Umar

Littafin Gandoki

Littafin Uwar Gulma

Littafin Kulba Na Barna

Littafin Jiki Magayi

Da dai sauran littattafan Hausa masu amfani da muhimmanci ga rayuwarmu.

Idan akwai wani littafi mai fa'ida da kukeson gani cikin wannan gida sai ku aiko mana da sako a email dinmu wato completequranmp3offline@gmail.com Haka zalika zaku iya rubuta sunann littafin a karkashin wannan manhajja wato cikin review naku kenan.

Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku bata tauraro biyar sannan ku rubuta naku tsokacin game da ita.

Mungode sai mun ji ku.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

How to Download / Install

Download and install Littafin Ruwan Bagaja version 1.0 on your Android device!
Downloaded 500+ times, content rating: Everyone
Android package: net.andromo.dev626263.app710840, download Littafin Ruwan Bagaja.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app


Oh snap! No comments are available for Littafin Ruwan Bagaja at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
5.05
5 users

5

4

3

2

1