Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2

Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2 Free App

Rated 4.17/5 (6) —  Free Android application by Abyadapps

Advertisements

About Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2

Karanta cikakken littafin magana Jarice littafi na biyu. Magana Jari ce littafi na biyu wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam kamfanin Gaskiya Zaria.

Wannan littafi, `Magana Jari ce, 2', yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin za6o shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.

MAGANA JARICE LITTAFI NA BIYU - Yaro Bada Kudi A Gaya Maka!

Domin samun littafin magana jari ce part 1 sau ku duba Manhajja mai suna magana jari ce 1 (Littafi na Farko).

A cikin wannan manhajja akwai cikakkun labaru kamar haka:

☆ Magana Jari Ce

☆ Yaro Tsaya Matsayinka Kada Zancen 'Yan Duniya Ya Rudeka

☆ Baruan Arziki Da Mugun Gashi

☆ Kalala Da Kalalatu

☆ Yusha'u Na-Narimi Dutse Baka Fargaba

☆ Mara Gaskiya Ko Cikin Ruwa Yayi Jibi

☆ Ba Gaskiya Bace Abar Bida Ga Shariah, Kai Dai A Samo Sa'a

☆ Sarkin Noma Da 'Yayansa

☆ Da Muguwar Rawa Gwamma Kin Tashi

☆ Jimrau Dan sarkin Noma Na Biyu

☆ Labarin Wani Makaho

☆ Kosau Dan Sarkin Noma Na Fari

☆ An Ki Cin Biri An Ci Dila

☆ Gamuwar Kosau Da Jimrau Da Nomau

☆ Jarrabawar Da Aka Yiwa Sarkin Barayi Nomau

☆ Wadansu Madinka Su Uku

☆ Kuda Wajen Kwadayi Akan Mutu

☆ Yaro Bari Murna Karenka Ya Kama Zaki

☆ Kukan Kurciya Ma Jawabi Ne, Mai Hankali Ke Ganewa

☆ Labarin Wani Sarki Da yaronsa

☆ Zafin Nema Baya Kawo Samu

☆ Allah Na Taimakon Wanda Ya Taimaki Kansa

☆ Ja'iru 'Dan Sama Jannati

☆ Wadansu 'Yan Kama Da 'Yan Sama Jannati

☆ Sarkin Farisa Da Wani Bahindi

☆ Labarin Wadansu Samari Su Uku

☆ Kama Da Wane Ba Wane Ba Ne

☆ Labarin Sarki Kamaruzzaman Dan Sarki Shahruzzaman

☆ Amjadu Da Asadu

☆ Kyale Maketaci Yayi Ta Halinsa, Kome Ta Jima Zamani Na Nan

☆ In Maye Nada Hankali Baya Fid Da Maitarsa A Fili

☆ Iya Gani Iya Kyalewa

☆ Rana Ta karshe

An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam, O.B.E; C.O.N.; LL.D (Hon.) N.N.M.C. a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa'an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar Midil to Katsina a shekarar 1932. Yana da shekara 22 ya rubuta `Ruwan Bagaja'. Ganin kwazonsa wajen Raga labari mai ma'ana ya sa Dr. R.M. East shugaban Offishin Talifi na Zariya ya roki a ba da shi aro daga Katsina ya yi aikin rubuce rubuce a Zariya. Bayan ya koma Katsina aka bi shi da rokon ya kara rubuta wasu , littattafan. A can ya rubuta 'Karamin Sani kukumi' cikin 1937. A cikin shekara 1938 sai Gwamnan Kaduna ya roka a dawo da Imam Zariya a koya mashi aikin edita ya zama editan jaridar farko to Arewa. Shi ne ma ya rada mata suna `Gaskiya Ta Fi Kwabo' aka fara bugawa a watan Janairu na shekara 1939.

Ya yi shekara 12 yana wannan aiki na edita har ma ya rubuta wani littafi a lokacin `Yakin Duniya Na Biyu' watau `Yakin Hitila' da ya ba suna `Tafiya Mabudin Ilmi'. Wannan littafi ya ba da Iabarin tafiyarsa tare da wasu editoci na jaridun Africa to Yamma zuwa Ingila a jirgin ruwa a shekara 1943.

Akwai sauran littattafa masu zuwa irinsu:

- Magana Jari

- Littattafan Hausa

- Tarihin Annabi Kammalalle wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam

- Littafin Magana Jarice part 1

- Ruwan Bagaja

- Iliya Dan Mai Karfi

- Zaman Mutum Da Sana'arsa

- Magana Jari ce littafi na uku

- Magana Jarice yaro bada kudi a fada maka

- Abubakar Imam Memoirs

- Magana Jari ce 3

- Littafin magana jarice audio

Da dai sauransu in shaa Allahu.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta magana jarice 2, sai ku ba manhajjar tauraro biyar, ku rubuta tsokacinku kuma sannan ku aikata zuwa ga yanuwa da abokai.

Domin samun littafin magana jari ce 3 da kuma magana jari ce part 1 sai ku duba sauran manhajjoji na team abyadapps cikin wannan gida.

Idan akwai wata shawara ko tsokaci, sai ku aiko mana da sako a adireshinmu wato abyadapps@gmail.com. In shaa Allahu zamu karanta mu aiko muku da amsa.

MAGANA JARI CE PART 1 A DUBA CIKIN MANHAJJOJINMU DOMIN A SAMESHI.

How to Download / Install

Download and install Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 100+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev626263.app698810, download Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

What are users saying about Magana Jarice Yaro Bada Kudi A Gaya Maka: Story 2

V70%
by V####:

Aiki yayi kyau. Gashi har hotunan labarai duk ansa. Thanks a lot.

O70%
by O####:

Memorable Hausa book

B70%
by B####:

Tnx

R70%
by R####:

they are smart

F70%
by F####:

Muna godiya


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.25
6 users

5

4

3

2

1