Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu Free App

Rated 4.80/5 (15) —  Free Android application by SSBASIRKA

Advertisements

About Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa

musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine

kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi

na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.

Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda

zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.

Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun

malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu

Allah ya saka da alkairi.

How to Download / Install

Download and install Kundin Tarihi Kashi Na Biyu version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev489499.app455840, download Kundin Tarihi Kashi Na Biyu.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.3.3+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Kundin Tarihi Kashi Na Biyu reached 1 000 - 5 000 downloads

What are users saying about Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

N70%
by N####:

Jazakallahu kair

G70%
by G####:

Jazakallahu bi khair


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.85
15 users

5

4

3

2

1